Bisa kididdigar da Cloudflare ta yi, a baya da annobar cutar, manyan tashoshi biyar da aka fi ziyarta sun hada da Tiktok, Facebook, Youtube, Twitter da Instagram.Dangane da shahararrun tashoshi na taɗi, Whatsapp ne ke jagorantar, sai Wechat, Signal da Telegram....
Kara karantawa